Alkalanci
Alkalanci kafa ce ta tantance labarai (fact-
checking) bin diddigi da binciken maganganu,
hotuna da bidiyo domin ka re ku daga fadawa
hannun masu yada labaran karya.
www.alkalanci.com
Ina gaskiyar kisan kiyashin (Genocide) Kiristoci a Najeriya?
Abinda ya kamata ku sani dangane da cutar dutsen ƙoda da yadda zaku kare kanku.#ƙoda #ALKALANCI
Shin wa za a iya kira "Dr" me yasa jami'o'i ke bada digirin girmamawa na Dr?
Hira da Deji Adeyanju kan haƙƙin faɗin albarkacin baki
Yaɗuwar labaran ƙarya da Farfaganda a kafafen sada zumunta a Nijeriya
Ƙasashe na yaƙar ƙasashe ta amfani da labaran ƙarya - Shugaban ƙungiyar ƴan jaridu ta Najeriya
A kafafen sada zumunta ne mutum zai ga Malami yace masa jahili- Yakubu Musa #podcast #alkalanci
Abubuwan dake haddasa yaɗuwar labaran ƙarya
Ina gaskiyar labarin cewa kotu a ƙasar Canada ta ayyana APC da PDP a matsayin ƙungiyoyin ta'addanci
Iƙirarin ƙarya kan zanga-zangar Ghana kan ƴan Najeriya
Ziyarar ƙasar Ukraine dake fama da yaƙi.#alkalanci
Me yasa Amurka taki amincewa da abinda ke faruwa a Gaza a matsayin kisan kiyashi?
Shin akwai ƴar tsama tsakanin Tinubu da Kashim?
Cirani: Shin tarayyar Turai ta amince ƴan Afrika su tsallaka ta Libya ba tare da biza ba?
Yadda ake amfani da iƙirarin ƙarya wajen kwaɗaitar da matasan Hausawa zuwa Turai ta ɓarauniyar hanya
Labaran ƙarya ke haddasa ƙiyayya asarar rayuka tsakanin ƴan kudu da ƴan arewacin Najeriya
Labaran ƙarya daga Burkina Faso
Wasu bidiyo da akayi da AI dake kama da na gaskiya
Dole ayi taka tsantsan wajen amfani da ƙirƙirarriyar basirar AI
Wasu iƙirarin ƙarya kan kansar mama ko nono
Iƙirarin ƙarya kan shugaban ƙasar Koriya ta arewa akan Najeriya
iƙirarin karya kan lalurar lafiyar ƙwaƙwalwa
Ikirarin Shugaba Tinubu kan shigowar $30bn ba gaskiya bane
Dole a dinga bin diddigin ikirari, bayanai, alkaluma, hotuna dama bidiyo.
Bindiddigi bayanai, ikirari, alkaluma domin gujewa labaran da ba gaskiya ba wato misinformation