Dandalin Litattafan Hausa

Dandalin Litattafan Hausa
Barka da zuwa Dandalin Litattafan Hausa – gidan karatun littattafai da labaran Hausa! A nan za ku saurari littattafan Hausa masu cike da soyayya, darussa, nishaɗi, da al’adu. Mun haɗa muku labaran gargajiya da na zamani domin ku morewa tare da koyon darussa masu amfani a rayuwa.

📚 Abubuwan da muke kawo muku:

Littattafan Hausa (sabbi da tsofaffi)

Labaran soyayya masu taɓa zuciya

Tatsuniyoyi da labaran gargajiya

Hikayoyi masu ilmantarwa da tarbiyya

Ku yi Subscribe ku kunna ƙararrawa domin kada ku rasa sabon bidiyo.
Dandalin Litattafan Hausa – Littafi, Ilimi, Nishadi!