Hauwa jantuah
I teach men how to understand women, build emotional strength, and lead with purpose.
My content is deep, real, and rooted in Northern Nigerian values.
I'm not single—I’m building legacy with my partner. 💫💍
Subscribe for powerful truths, mindset coaching, and emotional mastery.
Lokutan da shirun ka zai kara maka girmamawa a wajen mace
Namijin da yake dauke da wadannan abubuwa guda 7 dole mace xata ji tsoron rasa shi
Kuskure guda 10 da ake yi a cikin alaqar soyyaya
Abubuwa guda 7 da namiji yake bukatar ya fahimta game da yanayin halittar halin mace
Yadda zaka zama sabo kullum a wajen mace
Alamomi guda 5 biyar aurenka da irin wannan macen ba lallai ya Dore ba
Ma'anar shirun mace
Sirrin macen da bata so a zauna lafiya
Abubuwa guda 4 dayasa ta dawo bayan ta rabu da kai, da kuma abunda ya kamata kayi
Abubuwa guda 5 da bai kamata namiji ya daga kafa akansu ba
Tambaya na farko daya kamata kayiwa kanka duk sanda ka hadu da sabuwar mace
Abubuwa 8 da mace bazata taba nuna maka ba
Alamomin macen da bata sonka guda 12
Dalilai guda 10 dazai sa mace ta rainaka
Fuskokin mace kala biyu ne, sai wanda ka zaba
Irin shurun da zai sata ta kara sonka
Yadda mace take fara maye gurbinka, ba tare ka sani ba
Dabi'u masu rikitarwa guda 9 dazata nuna idan tana jin tsoron rasa ka
Abubuwanda mace take nuna maka alamar tana sonka
Abubuwa guda uku da namiji yake bukata ya gina soyayyarsa daga farko
Wannan shine sirrin mace me tambayar kudi
Abubuwa guda 3 da mace keyi wanda zaisa namiji ya kasa gane kanta (feminine mystery)
Yadda zaka zama namijin da mace bazata iya wulakantawa ba
Kuskure guda biyar da maza suke maimaitawa
Yadda zaka karance energy dinta
Babban qalubalen da namiji yake fusakanta a alaqarsa ya kunshi wadannan abubuwa guda 3
Dalilin dayasa take ja baya, bayan ka nuna mata so
Wannan dalilin shiyasa baxata manta ka ba
Yadda zakayi soayyaya da ita ba tare da an samu matsala ba
Abubuwa 7 da zai sa mace ta daina girmamaka