ABBA 4K TECH HAUSA
ABBA 4K TECH HAUSA.
Channel ne da zata na kawo muku abubuwa da suka shafi technology na zamani da koyon naura me kwakwalwa da yaren hausa,
Kamar su
1.Andriod tricks
2.iPhone tricks
3.tutorials
4.unboxing
5.Aplication review
6.Computer tricks
7. Earn money online
duk a yaren hausa
Wannan itace tasha ta farko a arewacin nigeria wanda komai nata ze kasance da hausane.
Idan kanaso ka koyi yadda zaka fara crypto trading ka join telegram channel dina domin samu free full course akai ga link din https://t.me/ABBA_4K_TECH_TRADINGACADEMY
Как скрыть приложение на Android или iPhone
99% людей не знают этот секрет своего Android-телефона
Yadda zaka dinga samun kudi a online da monetag.
Wasu Basu Taba Sani Ba! Hanyar Boye Apps A Android/IPhone 😱📲
Daga Yau! Ba Zaka Sake Manta Password ɗinka Ba – Sirrin Password Manager da Baka sani ba!
Android best App
Возникли проблемы с вашей страницей в Facebook? Вот как выяснить причину.
Yadda zakayi update wayar Samsung
Yadda zaka siyi facebook blue badge
Секрет телефонов Android и iPhone
13 очень полезных приложений для Android для вас
Wani na sarrafa wayarka ta android batare da kasani ba
Yadda zakayi verify facebook page dinka
Babban sirrin facebook
Boyayiyan Sirrin WhatsApp (security notification)
Yadda zaka dinga browsing batare da katsewar data ba
Yadda zaka gano mai janyo page has some issues
Yadda zaka gano idan facebook sun baka content monetization
App 13 masu matukar amfani
Yadda zaka samu kudi da Facebook content monetization
Yadda zaka iya magana a WhatsApp da kowana Yare
Sharhin Mecosi power bank 20,000 mAh battery
Sharhin Oraimo AY-AirPods 6
Yadda zaka gyara facebook account kowana irin matsala
Wannnan Apps din zasu taimaki rayuwarka sosai
Android App masu mutukar amfani
Yadda zaka sawa facebook account dinka tsaro mai karfin gaske
Yadda zaka dawo da WhatsApp account dinka da akayi ban dinsa(hanya mafi sauki)
Yadda zaka sawa WhatsApp account dinka tsaro mai tsakanin gaske