Dambe Unlimited
Traditional boxing, Dambe is a form of boxing associated with the Hausa people of West Africa. The tradition is dominated by Hausa butcher. It was also traditionally practiced as a way for men to get ready for war, but today they are fighting for pride and money.
Alhasan win over Mai Takwasara at Damben Kano
Shagon Sama'ila versus Shagon Audu damben Kano
Shagon Audun Tunga win over Bahagon Alin Tarara #dambenyau #dambenmaraba #dambenlagos
'Yar Mage ya kashe Dogon Audu da Dan Daba, Ramadan da Shagon Sarka #dambenyau
Ramadan ya kasa kashe Shagon Sarka, Alasan da Shagon Agantsare
Sakamakon wasannin damben Gargajiya da aka buga a Kano #dambenyau #dambenmaraba
Bahagon 'Yansanda ya kashe Shagon Agantsare, an buge Dogon Kyarkyarna a damben Kano
Ramadan ya buge Bahagon Dage, Garkuwan Cindo ya kai zagayen gaba a damben gasar Kano
Damben Garkuwa da Shagon Kosilaye ya kwana, Sha'aban ya cire Yahayan Tarasa
'Yar Mage ya fitar da Autan dan Bunza a damben gasar Kano
Ali Kanin Bello da mugun nufi ga Shagon Gwagwarwa, Dan daba ya kashe Bakwai
An yi kazamin dambe tsakanin Alasan da na Audun Tunga, Ramadan da Bahagon Gambo
Ramadan ya kashe Shagon Garba #dambenyau #dambenlagos #dambenmaraba
Damben Alasan da Yahayan Tarasa #dambenyau #dambenmaraba #dambenlagos
Damben Garkuwan Cindo da Autan dan Bunza a Kano #dambenyau #dambenmaraba #dambenlagos
Sha'aban ya sumar da Garkuwan Ramadan #dambenyau #dambenmaraba #dambenlagos
Sakamakon damben Kano ranar Juma'a #dambenyau #dambenlagos #dambenmaraba
Alasan ya kashe 'Yar Mage #dambenyau #dambenmaraba #dambenlagos
Ramadan ya kashe Shagon Audun Tunga #dambenyau #dambenmaraba #dambenlagos
Ghali ya wancakal da Autan dan Bunza, Dogon Dogon Sani ya kasa buge Dogon Isiya #dambenyau
Bahagon 'Yansanda ya kashe Shagon mai kasa, Sha'aban ya buge Dogon Isa #dambenyau
Ramadan ya kashe Bakwai, 'Yar Mage ya buge Aljanin Yahaya a gasar Kano #dambenyau
Garkuwan Cindo ya buge Alin Ali, Yahayan Tarasa ya yi nasara a kan Dogon Dogon Sani #dambenyau
Sha'aban ya kashe Dogon Shamsu, Autan Kudawa ya buge Abba Shagon Roget #dambenyau
Autan Dan Bunza ya kashe Dan Sama'ila, Shagon Kosilaye ya cire Alasan a damben Kano #dambenyau
Kanin Bello ya buge Garkuwa, an kashe Shagon 'Yansanda, Ramadan da Sha'aban #dambenyau
Alasan ya fitar da Garkuwan Dutse a damben gasar Kano #dambenyau #dambenmaraba
Autan 'Yar Biyat ya kashe Alasan, Rabe da Shagon Kurma #dambenyau #dambenmaraba
Bakwai ya kashe Dogon Shamsu, Ramadan da 'Yar Butsalle, Shagon 'Yansanda da Wuta-Wuta
'Yar Mage ya kasa buge Bahagon Alin Tarara, Yahayan Tarasa ya kashe Bahagon mai maciji #dambenyau