MAIJAMFA TV

Asan mutum a san cinikinsa. Gaskiya ne, sai muce duk wanda ya sanmu ya sanmu ne ta fannin waka da fannin waka da shirye shirye na abubuwa kamar haka:-
FANNIN STUDIO
Muna tsara waka da kade kade kamar haka, Wakokin Bukukuwa, Wakar Suna, Wakar Yabo da kuma na Sarauta.
Fitar da waka da sauti ga mawaka da kuma makada, (wannan ya kunshi Kade Kaden Gargajiya da kuma Hip Hop (na Zamani)
Tallace Tallace, Tsara talla ko isar da sako ga jama’a ta hanyar Sauti (Audio) da kuma hanya hoto mai motsi (Videos) (Promotional Production)
Koyadda ilimin Gudanar da aikin Studio:- Shi aikin studio aiki ne wanda yake bukatar Hazaka da kuma Jajircewa akan aiki ko kuma koyon aiki. Sabida mutun zai tsinci kanshi ne ko zai sa kanshi ne a bias abubuwa dayawa. Kamar Gwamatsa (mixing), Sarrafa na’ura Mai Kwakwalwa (Computer), hade haden abin Magana (Mic) Dasu Piano. Wanda sai ka fahimci Sauti dakuma Kida da fitar da siga ta Amo mai gamsar wa.
Hotuna Masu motsi (Videos) ta kunshi :- Tantance wurin daukan hoton (s