JIBWIS MAYO BELWA ONLINE TV


Wannan channel na JIBWIS MAYO BELWA Ka an bude shi ne Domin samun karatuttuka daga maluma dabam dabam na sunnah,musamman wannan kungiya JIBWIS NHQ JOS, kuma muna maraba da duk wasu shawarwari domin cigaban wannan channel mai Albarka.