Sheikh A Almaliki Tv

Yah Allah kaine mai azurtawa kuma kaine mai rayawa kuma kaine mai kashewa.Yah Allah ka azurtamu da arzikinda babu talauci acikinsa Yah Allah karayamu muna musulmai masu imani Yah Allah kakashemu muna musulmai masu imani Yah rabbi🙏🙏🙏