NURA M SHOW TV

Welcome to nura m show TV ina muku barka da zuwa Wannan tasha tamu me albarka Wannan channel zaina kawo muku zafafan waqoqi da videos da films for more information (08106002331) subscribe and like na👈 Wannan channel din dazara mundora zaku gani masoya.✨💔🔒

(Nine Nura Mansoor Mu'azu Muhammad daga bilkisu dalhat Muhammad an haifaini a kano Nigeria unguwar rimin kebe 1-1-2001 nayi primary school Dina a fako inda nayi junior secondary dina a tudun murtala daganan nayi secondary dina army day bokavo break nayi diploma dina a kaduna Dr lateef daganan nadawo gida nafara harkar waka da film kadan daga cikin tarihin rayuwata

Ina kafafen media kamar haka Facebook intergram tirtok WhatsApp telegram da sauransu domin neman Karin bayani sai kutuntubi wannan number 08106002331 08129669168)