Sautul Huda Tv

Assalamu Alaykum

Muna muku barka da zuwa wannan Tasha tamu ta musulunci mai suna Sautul Huda Tv.

Inda zamu rika kawo muku Tafsir, Wa'azi Karatun qur'ani na maluma daban-daban.

Sannan kada kumanta kudanna mana Subscribe domin samun sababbin shirye-shiryenmu a dai dai lokacin da muka daurasu Mungode.

@Sautul huda Tv @Arewaone Tv