Bash TV Media
BARKAN KU DA WAR HAKA🙏
Ku kasance tare da ni naku Bash a koda yaushe domin samun sabbin labarai na!🌎tun daga labarai har zuwa zufafa nazari, ina kawo labarai masu mahimmaci da suka shafi bagarori daban daban.
Kama daga labaran duniya,Siyasa,Fasaha,Nishadi, Tarihi da dai sauransu,kuma ingantattu,tatattu.Kuyi subcribe sannan ku kunna alamar kararrawa domin samun ingantattun bidiyoyi na a kan kari 🙏NAGODE.
For promotion: [email protected]
Don bamu gudun mawar ku:👇
ACC NO: 0039235481
ACC NAME: Abdulbasiru Adamu
BANK: Stanbic IBTC
🚨Amurka zata maimaita tarihin Iraqi a Venezuela |Trump ya maka BBC kotu | Labarin Falastinawa.
🚨Zelensky ya hakura da shiga NATO | Musulmi ya ceci yahudawa a Australia 🇦🇺.
🚨Yakin duniya na UKU nan nan tafe | Gwamnati ta rushe a Bulgeria | Rikicin Ghana da Israila .
🚨Trump na tsoron Putin ne? | China ta ci ribar harajin Trump | Farace ta taimaki Benin 🇧🇯
🚨Trump ya dakatar sa fadadar NATO | Zelensky yace ba amince da shirin Trump ba | Nasarar tsaro a 🇳🇬
🚨Japan da China sub kusa fara yaki | Thailan da Cambodia sun koma yaki |Juyin mulki a Benin 🇧🇯
🚨Putin ya kai ziyara India | Amurka ta sake harar jirgin Venezuela | Iran ta rasa iko kan Houthis
🚨Putin yace ya shirya yaki da Turai 🇪🇺| Macron ya kai ziyara SIN | Rasha da Nijar sun kai dauki 🇲🇱
🚨Karfin hali: Trump ya kori Maduro daga kasar sa | Sojojin Japan da China sunyi artabu | Siyasar 🇬🇼
🚨Hizbulla ta rike makamin Amurka a matsayin ganima | NATO na shirin yaki da Rasha | Rikici a 🇳🇪
🚨Rikicin Amurka da Venezuela ya yi tsami | Saudiya zata sake bude shagunan barasa | Taaddaci a 🇳🇬
🚨Bakin Amurka da Rasha daya a yarjejeniya da Ukraine | Taiwan na shiryawa mamaya daga Sin 2027.
🚨Hukuncin shekaru 10 ga wanda ya karya sabuwar dokar haraji a Najeriya.
🚨Iran ta zargi Amurka da Israila da shirin kashe Khomenei | Libiya ta koma dandalin siyasat duniya.
🚨Saudiya ta roki Trump ya shiga tsakani a yakin SUDAN | Turai sun ce dole su shiga bautun sulhu a 🇺🇦
🚨Rasha da Amurka na tattaunawa kan Ukraine a sirrance | Batun kashe kiristoci a 🇳🇬 ya taazzara.
🚨Shairin shafukan sada zumunta (Social media) game sa kisan Janar Musa Uba.
🚨Ziyarar Yariaman Saudiyya MBS zuwa Amurka | Rikicin Japan da China ya yi zafi | Zelensky na ruwa.
🚨Rasha ta yi barin wuta a Ukraine jiragen yaki 430 | Iran ta razana Israila da Amurka da sabon ROKA.
🚨Amurka ta aika da jirgin yaki mafi girma zuwa Venezuela | Gargadin Hutisa ga Israila | Boko Haram🇳🇬
🚨Dan ta,adda ya zama abokin Amurka | Sabon yakin Iran da Isra’ila na hanya | Take hakki a Tanzaniya
🚨Israila ta kai sabon hark Lebanon | Neman iko a Asiya 🇺🇸🇨🇳🇷🇺| Yakin Sudan ya kare,RSF sun yarda.
🚨Kudi kasa mafi daraja a Afirka.
🚨Putin ya bada umarnin gwajin makamin Nukiliya | Musulmi ya zama gwamna a New York | 🇨🇳🇳🇬🇺🇸
🚨Amurka zata kai hari Mexico | Sin ta kera aljanin makami |Tinubu ya yi watsi da kalaman Trump.
🚨Iran zata sake gina cibiyar Nukiliya | Rasha zata taimaki Venezuela? | Rikicin Tanzania 🇹🇿
🚨Amurka ta shirya harar Venezuela | Trump na barazanar harar Najeriya | Rasha ta nuna sabon makami
🚨Trump ya umarci fara gwajin makamin Nukiliya | Amurka tayi kokarin sace shugaban Venezuela 🇻🇪
🚨Karshen yakin kasuwancin Amurka da Sin (CHINA). | Israila ta kuma harar GAZA | Yakin sudan 🇸🇩
🚨Putin ya kera makamin da ya firgita kasashen yamma | Ministar Ai ta Albania ta yi ciki |+ 🇨🇲