Almakhluq TV

An bude wannan kafa ne domin kawo maku Musabakoki a matakin Duniya, Kas ita, Jahohi dama Yanki. Zaku iya samun Wa'azin, Muhadara, Hudubar Juma'a tare da malaman Musulunci. Kada amanta da yi mana subscribe share da like. Allah muyi tarayya cikin Lada. Amin