Adamu Kiyawa Online TV

Adamu Aliyu Kiyawa Online TV tasha ce mai kawo maganganu na hikima da falsafa wadanda ake karuwa da su matuka. Ku danna subscribe da kuma kararrawa don a rika samun sabbin bidiyo sannan a rika tura wa wasu don su ma su karu.