Популярное

Музыка Кино и Анимация Автомобили Животные Спорт Путешествия Игры Юмор

Интересные видео

2025 Сериалы Трейлеры Новости Как сделать Видеоуроки Diy своими руками

Топ запросов

смотреть а4 schoolboy runaway турецкий сериал смотреть мультфильмы эдисон
dTub
Скачать

SUN KWANA KWANAKI 3 BA TARE DA ABINCI BA – GASKIYAR TALAUCI A NIGERIA| SHAHARA TALK SHOW.EP70

Автор: Tauraruwar Arewa TV

Загружено: 2026-01-18

Просмотров: 2366

Описание:

🎬 SHAHARA TALK SHOW – Tauraruwar Arewa TV

🟢 A wannan shirin na SHAHARA TALK SHOW, mun tattauna da Hajia Hauwa’u Usman, shugabar Amatullah Orphans Foundation, kan halin talakawa a Najeriya, musamman a lokacin Ramadan.

Ta bayyana yadda suke dafa abinci da rabawa ga:

Talakawa a titi

Marasa lafiya a asibitoci

Mutane a kurkukun ‘yan sanda

Gidaje-zuwa-gidaje

Fursunoni a gidajen yari

Hajia Hauwa’u ta bayyana cewa:

Wasu mutane sun kwana kwanaki 3 ba tare da sun ci abinci ba,
wasu kuma suna zaune a gidaje masu kyau amma ba su da abin da za su dafa wa ‘ya’yansu.

Ta kuma jaddada cewa:

A Najeriya, duk wanda bai kai NAIRA MILLIYAN 3 ba, yana cikin talakawa kuma ya cancanci ZAKKA.

Wannan shiri kira ne ga:

Masu hali

‘Yan kasuwa

Musulmai

Jama’a gaba ɗaya

👉 Ku tallafa da kuɗi ko kayan abinci domin ciyar da masu bukata a wannan Ramadan.

📌 Ku danna Subscribe, ku yi Like, ku kuma Share domin sakon ya kai nesa.

🗓️ *Sabbin shirye-shirye suna fitowa a kowace Lahadi da Laraba – 9:00 na safe (lokacin Najeriya).*

💬 Ku bayyana ra’ayoyinku a cikin comment, domin muna son jin ta bakinku.
📢 Kada ku manta ku **Subscribe**, ku kunna kararrawa 🔔 don samun sabbin shirye-shirye kai tsaye.

---

🌍 *About This Show (English Summary):*

In this episode of **Shahara Talk Show**, we discuss real-life stories about love, marriage, business, family, and society in Northern Nigeria.
Each guest shares deep experiences and lessons meant to educate, entertain, and inspire the Arewa community.

🎥 New Episodes Every Sunday & Wednesday – 9:00 AM (Nigeria Time)
💬 Share your thoughts below – we love hearing from our viewers!

---

❤️ *Join this channel to get access to perks:*
   / @tauraruwararewatv  

📧 *Contact:* tauraruwararewatv@gmail.com

#ShaharaTalkShow #TauraruwarArewaTV #RamadanFeeding
#RamadanNajeriya
#Talauci
#Zakka
#TaimakonTalakawa
#AmatullahOrphans
#Charity
#Ramadan2026

Join this channel to get access to perks:
   / @tauraruwararewatv  

SUN KWANA KWANAKI 3 BA TARE DA ABINCI BA – GASKIYAR TALAUCI A NIGERIA| SHAHARA TALK SHOW.EP70

Поделиться в:

Доступные форматы для скачивания:

Скачать видео mp4

  • Информация по загрузке:

Скачать аудио mp3

Похожие видео

Na yafe wa ɗana Umar - Mahaifirsa

Na yafe wa ɗana Umar - Mahaifirsa

Aisha Buhari Reveals How Rumours Affected Late President Buhari’s Health and Behaviour

Aisha Buhari Reveals How Rumours Affected Late President Buhari’s Health and Behaviour

🚨🔥RASHA TA JA KUNNEN BURTANIYA DA JAMUS/ NIGERIA NA ALHININ KISAN SARDAUNA DA TAFAWA BALEWA

🚨🔥RASHA TA JA KUNNEN BURTANIYA DA JAMUS/ NIGERIA NA ALHININ KISAN SARDAUNA DA TAFAWA BALEWA

IDON MIKIYA 19TH  JANUARY 2026

IDON MIKIYA 19TH JANUARY 2026

Kafin Kayi Mafarkin Zuwa Dubai Tsaya kaji!! ||| SHAHARA TALK SHOW. EPISODE.12

Kafin Kayi Mafarkin Zuwa Dubai Tsaya kaji!! ||| SHAHARA TALK SHOW. EPISODE.12

Yanzu_Yanzu: Maƙotan Fatima Sun Bayyana Abinda Yasa Babu Wanda Yakawo Musu Agaji Yayin Faruwar Abin.

Yanzu_Yanzu: Maƙotan Fatima Sun Bayyana Abinda Yasa Babu Wanda Yakawo Musu Agaji Yayin Faruwar Abin.

Mun fara Shaye Shaye ne dalilin bukukuwa da muke zuwa.

Mun fara Shaye Shaye ne dalilin bukukuwa da muke zuwa.

Zargin umar matsafi ne, Mahaifinsa ya bukaci a fille masa kai da gaggawa kan kashe fatima dayayanta.

Zargin umar matsafi ne, Mahaifinsa ya bukaci a fille masa kai da gaggawa kan kashe fatima dayayanta.

MAZAJE 2 DA AUREN MACE DAYA HARDA YARA 2.| SHAHARA TALK SHOW EP.26

MAZAJE 2 DA AUREN MACE DAYA HARDA YARA 2.| SHAHARA TALK SHOW EP.26

Maryam (Booth) Ado Daula | MUK Na 41

Maryam (Booth) Ado Daula | MUK Na 41

Tirkashi! Kalaman Aminu G-Town Boy Ga Matar Amar Sun Tsananta—Miji Ya Fusata Ya Yi Martani!

Tirkashi! Kalaman Aminu G-Town Boy Ga Matar Amar Sun Tsananta—Miji Ya Fusata Ya Yi Martani!

Zazzafan Sakon SARKI ZAKI🔥 Ga Dan Izalar Dayayi Bidiyo Yana Xagin Iyayensa Yan TIJJANIYA🔥

Zazzafan Sakon SARKI ZAKI🔥 Ga Dan Izalar Dayayi Bidiyo Yana Xagin Iyayensa Yan TIJJANIYA🔥

Da Hannunmu Mu Kayi Ta Kona Kudin Mu a 1984| SHAHARA TALK SHOW. EPISODE.68

Da Hannunmu Mu Kayi Ta Kona Kudin Mu a 1984| SHAHARA TALK SHOW. EPISODE.68

Baje Haja - Ibrahim Ishaq Rano 19/01/2026 @dan_uwa_rano

Baje Haja - Ibrahim Ishaq Rano 19/01/2026 @dan_uwa_rano

Nazari kan bello turji ya tashi kauyuka, sace kiristoci sama da 160 a kaduna sulhu ko yaudarar tsaro

Nazari kan bello turji ya tashi kauyuka, sace kiristoci sama da 160 a kaduna sulhu ko yaudarar tsaro

Yadda Akayiwa Yayan Mu Kisan Gilla Akan Fili

Yadda Akayiwa Yayan Mu Kisan Gilla Akan Fili

Ciwon Haukar Ladidi Fagge Da Walakin Goro A Miya/G Fresh Yakama Munafukan Gidansa Ashe Binta Suga B

Ciwon Haukar Ladidi Fagge Da Walakin Goro A Miya/G Fresh Yakama Munafukan Gidansa Ashe Binta Suga B

Shirin Kaddara ko Ganganci Labarin Bazawara ta dan Achaba kashi na 1 tare da Asma'u Sadiq Babynice

Shirin Kaddara ko Ganganci Labarin Bazawara ta dan Achaba kashi na 1 tare da Asma'u Sadiq Babynice

Kafiya Ko Ra'ayi Ko Imani?| SHAHARA TALK SHOW. EPISODE.66

Kafiya Ko Ra'ayi Ko Imani?| SHAHARA TALK SHOW. EPISODE.66

HADIZA GABON: Duk da na sami babba matsayi agurin aikina Ba zai Hanani Yin acting ba

HADIZA GABON: Duk da na sami babba matsayi agurin aikina Ba zai Hanani Yin acting ba

© 2025 dtub. Все права защищены.

  • Контакты
  • О нас
  • Политика конфиденциальности

Контакты для правообладателей: infodtube@gmail.com