Sabon rikici ya barke tsakanin mutanen Bazoum da Issoufou
Автор: DW Hausa
Загружено: 2026-01-15
Просмотров: 6455
Shafukan sada zumunta sun dau dumi a ciki da wajen Nijar tsakanin magoya bayan Mohamed Bazoum da sojojin suka hambarar da mulkinsa a Nijar da masu goyon bayan tsohon Shugaban kasar Issoufou Mahamadou, kan nuna wa juna yatsa dangane da cin amana yayin da wasu ke zargin hada baki da sojojin kasar wajan kifar da gwamnatin Bazoum.
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: