Shata da Wakokin Sa tare da Dr. Lawal Musa Dankwari.
Автор: Muttaqha Rabe DARMA
Загружено: 2026-01-09
Просмотров: 69
Shata da Wakokin Sa tare da Dr. Lawal Musa Dankwari. A duk ranar Asabar da karfe 8 na dare sabon shiri zai zo a tashar Shata da Wakokin sa. Za’a ga shirin a Shafin Facebook da YouTube. Duk mai tambaya game da Shata da Wakokin shi ana iya yin tamabayar. Dr. Dankwari zai bada amsa a videos
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: