Ana yi min zargin da ba na jin dadinsa – Hamisu Breaker
Автор: BBC News Hausa
Загружено: 2021-03-04
Просмотров: 527540
A wannan kashi na 38, shirin ya tattauna da fitaccen mawakin nan na Hausa wato Hamisu Breaker Dorayi, inda ya amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarsa.
Ya amsa tambayoyi a kan yadda aka yi ya fara waka da kuma sirrin nasararsa.
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: