Daga Magabata Tare da Alhaji Amadi Batagarawa, OFR, Tsohon Alkalin-Alkalai na jihar Katsina.
Автор: Katsina Post
Загружено: 2025-01-28
Просмотров: 3033
Alhaji Amadi Batagarawa ya fadi manyan daliban sa da ya koyar karatu cikin harda tsahon Gwamnan Katsina, Aminu Bello Masari, da tsohon shugaban hukumar tsaro, NIA, Alhaji Ahmad rufa'i da sauran su.
Ya fadi abinda yasa ya aje aiki sanda yana Grandi khadi duk da cewa likacin ajewar sa baiyi ba. Ya kuma bada labarin yanda ta kaya tsakanin shi da marigayi Yar'adua bayan ya aje aiki bada sanin sa ba.
Haka nan dattijon a cikin firar ya fadi wata sha'ria da ya taba yi da har yanzu bazai taba mantawa da ita ba.
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: