Shekarun Baya Lokacin Da Mufti Sheikh Dr Ahmad Gumi Yake Ta Kokarin Ganin Anyiwa Fulanin Daji
Автор: انس إلياس( أبو مالك)
Загружено: 2026-01-12
Просмотров: 18
Shekarun Baya Lokacin Da Mufti Sheikh Dr Ahmad Gumi Yake Ta Kokarin Ganin Anyiwa Fulanin Daji Abinda Ya Dace , Ta Hanyar Gina Musu Hanyar Ruwa Me Keu , Asibiti Makarantu Da Sauran Su.
Jama'a Don Allah Mu Tsarkake Zuciyar Mu Mu Fahimci Wannan Lamarin Mukalleta Da Ido Kuma Mu Saurara Da Kunnen Basira.
Zamu Gani da Idon mu kuma Zamu Saurara A Cikin Wannan Video Jama'a Ayi Sauraro Lafiya.
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: