Ep.04 Alaqar Azumin Watan Ramadan da Gyaran Zuciya 1446H/2025M
Автор: BAYE MANSUR MULTIMEDIA
Загружено: 2025-10-14
Просмотров: 303
🥇 **Alaqar Azumin Watan Ramadan da Gyaran Zuciya: Cikakken Jawabi ** 🥇
*Barka da zuwa wannantasha tamu ta Baye Mansur Multimedia!* A wannan bidiyon, za mu yi duba mai zurfi akan alaqar azumin watan Ramadan da gyaran zuciya. Lallai Jama'a da yawa Zasu so Kallon da Sauraron Cikakken bayanin Abin da Wannan Maudu'i ya kunsa,to ku kasance cikin Shiri,domin kuwa wannan bidiyo naku ne!
🔔 *Ka Taba Layi:*
Mun himmatu wajen kawo muku sabbin bidiyo akai-akai da zasu kara ilimi mai Amfani. Don haka kuyi subscribing, kuyi share, sannan ku bar mana comment kan irin abubuwan da kuke son mu tattauna a gaba.
#azumi #Ramadan #gyaranzuciya #Musulunci #ilimi #sallah #alqurani#ytchannel#koyarwa
*Ku kasance tare da mu a wannan tafiya mai dadi da fahimta!*
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: