Yadda Zaku sa Taki a Cikin Buhu - Expert Guide to Fertilizing Tomatoes in Sacks! 🍅🌿
Автор: Gudulley Farms
Загружено: 2024-10-18
Просмотров: 1591
A wannan video zamu nuna muku yadda zaku yiwa tumatir taki dake cikin buhu.
Zamu nuna muku wane irin taki yakamat ku samu, adadin takin da yakamata kusa wanda zai yiwa shukar dai dai da kuma lokutan da zakuyi takin.
Ku kalli videon don ku karu, kuyi liking kuma kuyi subscribing don ganin yadda ake noman cikin gida (Home Garden).
#gudulleyfarms #backyardvegetablegarden #gardeningadvice #growwithgudulleyfarms #seedlingtray #seedling trays #gardeningtips #backyardgarden #fertlization #howtofertilizeseedlingtrays #homegarden #homegardening #homegardeningtips #fertilization #sacksfarming #tomatoeinsacks
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: