Aminu Waziri Tambuwal | Madubin Usman Kabara #34
Автор: Usman Kabara
Загружено: 2022-11-02
Просмотров: 3775
Mun sami tattaunawa da Mai Girma Alhaji Aminu Waziri Tambuwal gwamnan jihar Sokoto, kuma shugaban tawagar yakin neman zaben Alhaji Atiku Abubakar a matsayin shugaban Najeriya a 2023 da ke tafe. Inda ya bamu labarin kuruciyarsa har zuwa girma da shiga fagen siyasa. Ba mu bar shi ba sai da ya fada mana dalilinsa na janye wa daga takarar shugabancin Najeriya don mara wa Atikun a karkashin jam'iyyar PDP.
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: