Abin Tausayi kan Wasiyyar Matar da Likitoci su ka Manta Almakashi a Cinkinta...! - Yakubu Musa Fagge
Автор: Lumana Radio International
Загружено: 2026-01-15
Просмотров: 1176
A shirin Rigar Ƙaya na yau 15-01-2026, mun tattauna da Miji da dangin Aisha, matar da likitoci suka manta Almakashi a Cikinta da irin Wasiyyar da ta bari kafin Rasuwarta
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: