'Yan Najeriya na alhinin mutuwar shugaban ɗarikar Katolika Fafaroma… • RFI Hausa
Автор: RFI Hausa
Загружено: 21 апр. 2025 г.
Просмотров: 768 просмотров
Fadar Vatican ce ta sanar da mutuwar Fafaroma Francis a safiyar Litinin bayan bayyanarsa jiya Lahadi gaban taron Easter a dandalin Saint Peter tare da jawabi mai ratsa zuciya wanda ya sanya ƙwarin gwiwa ga jama’a bayan doguwar rashin lafiyar da ya yi.

Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: