2 December 2025
Автор: Safsom Media Team
Загружено: 2025-12-02
Просмотров: 57
DA ƊUMI-ƊUMI
’Yan majalisar dattawa (Senate) daga Birnin Tarayya Abuja sun isa Bauchi domin gudanar da ta’aziyya kan rasuwar Sheikh Dahiru Usman Bauchi.
Ziyarar ta samu halartar wasu manyan sanatoci da shugabanni, inda suka bayyana cewa sun zo ne domin girmama marigayin, tare da jajanta wa iyalansa, almajiransa da daukacin al’umma.
Zuwan sanatocin ya faru ne a yau 02/12/2025, kuma ya kasance cikin jerin ziyarce-ziyarce na manyan jami’ai da ke zuwa ta’aziyyar maulana.
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: