BIRKILA YA ZAMA ƘWARARREN MAI KAFA SOLAR | KASHI NA 17 |
Автор: ENGAUSA HUB TV
Загружено: 2025-08-21
Просмотров: 200
Birkila wanda aka fi sani da mai aikin gini ya samu horo a fannin fasahar zamani, inda ya ƙware sosai a kafa na’urorin Solar. Wannan labari ya nuna yadda mutum zai iya sauya sana’arsa ta gargajiya zuwa wata sabuwar sana’a mai ƙima wacce ke buɗe sabbin damarmakin arziki da cigaba
solar, renewable energy, ƙwararren matashi, sana’a, ilimi, Engausa, empowerment, Hausa story, matasa, success story
#SolarEnergy #Matasa #SuccessStory #HausaInspiration #KoyonSanaA #Engausa #Empowerment
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: