LABARAN SAFE TARE DA USAINI AMBO INDABAWA 05-12-2025.
Автор: Rahma TV
Загружено: 2025-12-05
Просмотров: 18
KANU
Shugaba Tinubu ya yabawa majalisar dattawa ta Kasa bisa tantance da
Kuma amincewa da Janar Christopher Musa Mai ritaya domin nada shi
a matsayin Ministan Tsaro.
Hukumar Kula da harkokin Shari’a ta Jihar Kano ta ɗauki matakan
ladabtarwa a kan wasu ma’aikatan kotu, ciki har da gargaɗi ga wani
alkalin Kotun Shari’a da kuma dakatar da wasu ma’aikata biyu.
Hukumar hana safarar mutane ta kasa (NAPTIP) shiyyar Kano, ta kama
wani mutum da ya yi yunƙurin safarar wasu mata bakwai zuwa
Saudiyya.
DAGA KASASHEN WAJE
Yau Ake Toshe Shafukan Sada Zumunta na Yara yan Kasa da Shekara
16 a Australia
ALHAMIS
ALHAMIS 13 ga watan Jumada Thani 1447AH
4 ga watan Disambar shekara ta 2025.
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: