Yadda ake tsarin kiwon shanu na Ruga a Mambila
Автор: BBC News Hausa
Загружено: 2021-11-02
Просмотров: 29519
A yayin da ake ce-ce-ku-ce kan tsarin kiwon shanu na Ruga a wasu sassan Najeriya, BBC ta yi tattaki zuwa tsaunin Mambila da ke jihar Taraba a arewa maso gabashin Najeriya domin duba yadda ake gudanar da kiwo salon ruga.
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: