Abin da ya sa na ce zan nema wa Nnamdi Kanu afuwa - Sheikh Gumi
Автор: BBC News Hausa
Загружено: 2025-12-04
Просмотров: 7192
Fitaccen malamin addinin Musulunci a Najeriya, Sheikh Ahmad Mahmud Abubakar Gumi ya ce masalahar zaman lafiya ce ta sanya shi yin tayin neman afuwa ga ɗan a-waren Biafra Nnamdi Kanu, wanda kotu ta yanke wa hukuncin ɗaurin rai da rai.
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: