Kisan gilla a Jamhuriyar Demokradiyyar Congo
Автор: BBC News Hausa
Загружено: 2014-11-12
Просмотров: 13025
Bayan watanni da dama na kwarya-kwaryan zaman lafiya, yankin Gabashin Jumhuriyar Demokradiyyar Congo ya sake fuskantar mummunan tashin hankali.
Mutane fiye da dari da ashirin ne dai aka kashe a kusa da iyaka da Uganda, kuma an dora alhakin kisan a kan 'yan tawayen Uganda.
Ga Mansur Liman da karin bayani.
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: