Abin da ya sa muka kira taron jiga-jigan APC na Kano - Ganduje
Автор: BBC News Hausa
Загружено: 2025-09-25
Просмотров: 18606
A hirarsa da BBC bayan taron jiga-jigan jam’iyyar APC na Kano ranar Alhamis, Abdullahi Umar Ganduje wanda tsohon shugaban APC ne a Najeriya, ya yi tsokaci kan alaƙarsa da Tinubu da kuma makomar jam’iyyar.
🎥 - Abba Auwalu/Aminu Kutama
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: