Babu yarjejeniyar yin karɓa-karɓa tsakanina da Atiku - Kwankwaso
Автор: BBC News Hausa
Загружено: 2024-12-30
Просмотров: 7322
Jagoran jam'iyyar NNPP, Dr Rabi'u Musa Kwankwaso ya musanta raɗe-raɗin da ake yaɗawa na cewa an cimma yarjejeniyar karɓa-karɓa tsakaninsa da Peter Obi na LP da Atiku Abubakar na PDP.
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: