Rikici Na Shirin Barkewa Tsakanin Aminu J Town da Amar Akan Batun Posting din Yara a Social Media
Автор: Gidan Labarai
Загружено: 2026-01-20
Просмотров: 2690
A videon Nan zakuga yadda Amar Matar Anam Tayi magana Akan Iyayen da Suke Posting din Yaran şu kanana a social media. Inda Amar ta Bada shawara Akan Cewa su daina domin Social media gurine me hatsari Sannan kuma Bakin Wasu Mutanen bashi da Kyau.
Hakan ne yasa Aminu J Town Yayi Mata martani yace gwara Iyayen da Suke posting din yaran şu a social media Akan Mijin da yake nuna Matar sa a social media.
Ku Cigaba da danna Subscribe da Alamar Kararrawa 🔔🔔Domin YouTube zasu sanar daku a duk Lokacin Dana Dora sababbin videos.
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: