Tambaya Mabudin Ilimi (2016) | Imam (Dr). Aminu Ibrahim Daurawa No.76
Автор: Imam (Dr). Aminu Ibrahim Daurawa
Загружено: 2026-01-15
Просмотров: 691
Tambaya Mabudin Ilimi (2016) | Imam (Dr). Aminu Ibrahim Daurawa No.77
1. Nabi Yara kananu suna Sallah sai na bisu, shin Sallah ta tayi.
2. Muna dakon Kantun da aka karawa tsakuwa domin yayi nauyi, menene hukuncin dakon namu.
3. Wacce Addu'a zan rikayi domin na rage rowa da son kudi.
Da Sauransu...
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: