‘Ina shan zagi sosai saboda halina a shirin Labarina’
Автор: TRT Afrika Hausa
Загружено: 2024-01-27
Просмотров: 230033
Tauraruwar finafinan Hausa Amina Uba Hassan, wadda aka fi sani da Jamila a shirin Labarina mai dogon zango, ta ce tana shan zagi daga wurin masu kallo wadanda suke gani halinta na mugun "son kudi" shi ne aihinin halinta a zahiri.
A hirarta da TRT Afrika Hausa Amina, ta ce wasu lokutan zage-zagen suna kona mata rai domin kuwa suna wuce kima.
Tauraruwar, wadda tsohuwar matar Adam A. Zango ce, ta ba mu labarin mutuwar aurenta da kuma alakarta da tsohon mijinta a yanzu.
/ trtafrikaha
/ trtafrikaha
/ trtafrikaha
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: