Kabal ɗin da Suke Jikin Atiku Sun Fi Na Tinubu Haɗari – Mal. Ali Bichi SSA Religious
Автор: ETN
Загружено: 19 апр. 2025 г.
Просмотров: 2 292 просмотра
Kabal ɗin da Suke Jikin Atiku Sun Fi Na Tinubu Haɗari – Mal. Ali Bichi SSA Religious
Malam Ali Bichi ya bayyana ra’ayinsa cewa mutanen da ke kewaye da Atiku Abubakar sun fi haɗari fiye da na Tinubu, yana mai cewa idan kuskure ya sa Atiku ya zama Shugaban Ƙasa, mutane za su dawo suna nadama suna cewa da Tinubu ne. Ku saurari cikakken bayani a cikin wannan bidiyo.
Ku danna Subscribe don ƙarin bidiyo irin wannan daga ETN
#Atiku #Tinubu #AliBichi #Siyasa #ETN #Najeriya2027 #RaayiSiyasa

Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: