Tarihin Yaƙin Maitatsine: Bayan Shekara 45
Автор: Aminiya Trust
Загружено: 2025-12-19
Просмотров: 33752
A ranar farko kaɗai, an kashe kusan mutane 100, yawancinsu fararen hula, a rikicin wanda daga masallaci, ya kai ga ’yan sanda sun kai hari gidan Maitatsine da ke Ƙaramar Hukumar Birni.
Kwanaki 11 kacal aka kwashe ana gabza yaƙin, wanda rahotanni suka ce an kashe mutane kimain 4,000, ciki har da Maitatsine kansa, da sojoji da ’yan sanda, da kuma mutanen gari.
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: