ZANNAN BUNGUDU YA BAIWA MALAMAN ADDINI KYAUTAR SABBIN MOTOCIN HAR GUDA GOMA SHA DAYA.
Автор: Alhaji Karami TV
Загружено: 2026-01-03
Просмотров: 36
/ 1fvhqrw7wy
ZANNAN BUNGUDU YA BAIWA MALAMAN ADDINI KYAUTAR SABBIN MOTOCIN HAR GUDA GOMA SHA DAYA.
A Yau H E. Abdulmalik Zubairu Bungudu Ya bada kyautar manyan motaci zuwa ga malamanmu na addini na Jahar zamfara.
Wannan na daga cikin Tsarin H E Zannan Bungudu na kyautatawa a 6angaren addinin musulunci.
Muna Rokon Allah yasa mashi da Alheri.
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: