Tarihin Masarautar Hausawan Accra daga bakin Sarki
Автор: BBC News Hausa
Загружено: 2019-05-27
Просмотров: 7937
Sarkin Hausawan Accra, Muhammadu Kabiru Abdulkadir Ingilish, ya bayyana mana yadda kakansa ya kafa masarautar Hausawan Accra.
Ya kuma bayyana mana cewa asalinsu 'yan Gaya ne da ke a jihar Kano.
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: