Cibiyar adana kayayyaki a Beijing na amfani da fasahar dijital don inganta shaanin jigilar kayayyaki
Автор: Leadership Hausa
Загружено: 2025-11-11
Просмотров: 5
Wata cibiyar adana kayayyaki ta babban kamfanin kasuwanci ta intanet na kasar Sin mai suna JD.com a Beijing, tana amfani da sabbin fasahohi irin na dijital don inganta sha’anin jigilar kayayyaki.
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: