Janye Jami'an tsaro Daga Atiku Abubakar Babbar Barazana ce
Автор: MI3 Novels
Загружено: 2025-12-03
Просмотров: 691
Former APC Deputy Publicity Secretary, Timi Frank, has expressed concern over the withdrawal of police from Atiku Abubakar's security detail.
He alleged that there is a plan being hatched to eliminate the former Vice President before the 2027 elections.
Tsohon mataimakin sakataren yada labarai na jam'iyyar APC, Timi Frank, ya nuna damuwa kan janye 'yan sanda daga cikin masu tsaron Atiku Abubakar.
Ya yi zargin cewa akwai wani shiri da ake kullawa domin ganin an kawar da tsohon mataimakin shugaban kasan kafin zaben 2027.
______________________________________________
Mi3novel zata dinga kawo muku labarai kan
Jaruman kannywood,
Y'an siyasa
Abubuwan Al-ajabi
CeCe kuce
dama tarihin rayuwar su
Da sauran labarai kan fitattu a fadin duniya
Sannan zata kawo labaran hausa novel
MI3 novel will bring you news about Kannywood actors
Politicians
And their Biography
And other news about famous people around the world
And then it will bring news about Hausar novel
Dan Mana subscribe domin samun Shire shirenmu da zarar min daura Kuma ki dinga ziyartar channel Mi3 novel domin labarai Kan kannywood, Siyasa, tarihin rayuwar su, da suaransu
subscribe always visit my channel and get news on kannywood, Politics, Biography etc
#mi3novel #Mi3novels #kannywood #hausa #kano #Abbagidagida #Ganduje
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: