Matarsa Ta Yi Yaji, Wani Ya Biya Sadaki — Da Ya Yi Magana Aka Kamashi!| SHAHARA TALK SHOW. EP40.
Автор: Tauraruwar Arewa TV
Загружено: 2025-11-16
Просмотров: 5055
🎬 SHAHARA TALK SHOW – Tauraruwar Arewa TV
A wannan sabon kashi na SHAHARA TALK SHOW, mun tattauna da Barr. Bala Muktar Muhammad, babban mai kare haƙƙin ɗan-adam, wanda ya kawo mana sabbin bayanai kan wasu shari’o’in da muka taɓa tattaunawa a baya.
A cikin tattaunawar:
An kawo labarin matar da ta yi Yaji (ta koma gidan iyayenta) bayan rashin jituwa da mijinta.
Sannan wani mutum ya je ya nemi aurenta har ya biya Sadaki, alhali tana da mijin da bai sake ta ba.
Lokacin da mijin ya yi magana, sai aka kama shi aka kulle maimakon a saurari korafinsa.
Barrister ya yi mana bayani dalla-dalla kan yadda aka warware rikicin cikin adalci.
Mun kuma ji labarin wasu shari’o’i da dama da Allah ya sa an samu maslaha su ma.
Wannan kashi ya ƙunshi darussa masu yawa game da:
rikicin ma’aurata, yaji, Sadaki, aure da doka, haƙƙin miji da mata, da kuma rawar ’yan sanda da lauyoyi a irin waɗannan matsaloli.
🗓️ *Sabbin shirye-shirye suna fitowa a kowace Lahadi da Laraba – 9:00 na safe (lokacin Najeriya).*
💬 Ku bayyana ra’ayoyinku a cikin comment, domin muna son jin ta bakinku.
📢 Kada ku manta ku **Subscribe**, ku kunna kararrawa 🔔 don samun sabbin shirye-shirye kai tsaye.
---
🌍 *About This Show (English Summary):*
In this episode of **Shahara Talk Show**, we discuss real-life stories about love, marriage, business, family, and society in Northern Nigeria.
Each guest shares deep experiences and lessons meant to educate, entertain, and inspire the Arewa community.
🎥 New Episodes Every Sunday & Wednesday – 9:00 AM (Nigeria Time)
💬 Share your thoughts below – we love hearing from our viewers!
---
❤️ *Join this channel to get access to perks:*
/ @tauraruwararewatv
📧 *Contact:* [email protected]
#ShaharaTalkShow #TauraruwarArewaTV #ArewaTalkShow #HausaTalkShow #Soyayya #Aure #Rayuwa #ArewaYouTube
Join this channel to get access to perks:
/ @tauraruwararewatv
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: