Kwararru Sun Ce Gyara Wasu Hanyoyi Na Najeriya Zai Iya Dakile Hauhawar Farashin Kayayyaki
Автор: VOA Hausa
Загружено: 2022-11-14
Просмотров: 281
A cewar kwararre a fannin tattalin arziki a Najeriya, gyaran babbar hanyar Abuja zuwa Kaduna wadda ta hada jihohin Arewa maso Yamma da birnin tarayya Abuja, tare da kuma mafi yawancin jihohin Kudu na iya dakile hauhawar farashin kayayyaki a kasar.
#kaduna #abuja #najeriya #nigeria #buhari #muhammadubuhari #voiceofamerica #voa #voahausa #muryaramurka #africa #afrika #afirka
- - -
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit
Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook: / voahausa
Karin bayani akan Instagram: / voahausa
Karin bayani akan Twitter: / voahausa
- - - - -
Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da suka shafi fashin baki, siyasa, kimiyya, fasahar zamani, kiwon lafiya, kasuwanci da nishadi tare da hadin gwiwar abokanan hulda na gidajen rediyo da talabijin sama da 100 a wasu yankunan Afirka.
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: