HAIDARA (Waƙar Sayyadi Ali Ibn Abiɗalibi)
Автор: Alan waka
Загружено: 2025-10-17
Просмотров: 7019
Wannan waƙa ta musamman ce daga cikin Waƙoƙin Yabon Sahabban Manzon Allah SAWW. Ta na ɗauke da tarihin sayyiduna Ali abinda ya shafi kusancinsa da Manzon Allah SAWW. da jarumtarsa da gudunmawarsa a Musulunci.
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: