FIRST STEP 1 - KOYON TURANCI BY MNSS | ENGLISH
Автор: My New Science School
Загружено: 2025-10-08
Просмотров: 913
Wannan darasin yana cikin darussan da in har ha iya gama su, toh zaka iya turanci. Step guda biyu gareka: FIRST STEP - Wadannan sune zaka fara dasu, zasu koya maka turanci daga matakin farko (1). Sannan SECOND STEP - Su kuma zasu koya maka turanci da da wadansu ka'idodin wandan da zaka iya shirya magana kai da kanka kuma ka fahimci maganan mutane.
EXCERCISE: Exercise na da matukar amfani domin sabawa da abinda wadannan darussan suka kunsa. Join this channel to get access to perks:
/ @mynewscienceschool
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: