Gaskiyar Magana: Sauya sabbin hafsoshin tsaron Najeriya
Автор: DW Hausa
Загружено: 2025-10-30
Просмотров: 3973
A Najeriya a karshen makon jiya shugaba Bola Ahmed Tinubu ya nada sababbin hafsoshin tsaron kasar. Shin me a ke jira daga wadannan sababbin hafsoshin tsaron Najeriya, ta yaya za su tunkari matsalar tsaro da ke kara dagulewa a wasu sassan Najeriya? Mun tattauna da Dr Kabiru Adamu, mai sharhi kan harkar tsaro a Najeriya, kana shugaban kamfanin Beacon consulting da ke nazarin tsaro a Najeriya da yankin Sahel sai kuma Muhammad Muhammad Mono, shugaban kungiyar matasan jihar Katsina.
#gaskiyarmagana
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: