Популярное

Музыка Кино и Анимация Автомобили Животные Спорт Путешествия Игры Юмор

Интересные видео

2025 Сериалы Трейлеры Новости Как сделать Видеоуроки Diy своими руками

Топ запросов

смотреть а4 schoolboy runaway турецкий сериал смотреть мультфильмы эдисон
dTub
Скачать

EFCC ta bankaɗo kadarori 41 na Naira biliyan 212 da Malami ya sace

Автор: Madubi TV

Загружено: 2025-12-24

Просмотров: 4411

Описание:

Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa da Laifukan Kudi (EFCC) ta bayyana cewa ta gano kadarori 41 masu darajar kimanin Naira biliyan 212 da ake dangantawa da Abubakar Malami, tsohon Antoni-Janar na Tarayya kuma Ministan Shari’a.
A cewar bayanan da aka samu, kadarorin sun hada da otal-otal, makarantu, gine-ginen zama, filaye, da wasu kadarorin kasuwanci, wadanda ke warwatse a Jihar Kebbi, Jihar Kano, da Babban Birnin Tarayya (FCT Abuja). Gwamnatin tarayya ta kuma shigar da tuhumomi 16 kan zargin halasta kudaden haram (money laundering) a kan Malami da dansa, Abdulaziz Malami.
A cikin wannan bidiyo, mun kawo cikakken bayani kan yadda EFCC ta gano kadarorin, inda suke, kimar darajarsu, da kuma matakin shari’a da ake kai a kai. Lamarin na nan gaban kotu, kuma dukkan bangarorin na da damar kare kansu bisa doka.
👉 Ku kalli bidiyon domin cikakken bayani.
👉 Ku yi subscribe, ku danna like, ku kuma bar ra’ayoyinku cikin ladabi.
#EFCC #AbubakarMalami #CinHanci #Kadarori #NigeriaNews #MadubiTV

EFCC ta bankaɗo kadarori 41 na Naira biliyan 212 da Malami ya sace

Поделиться в:

Доступные форматы для скачивания:

Скачать видео mp4

  • Информация по загрузке:

Скачать аудио mp3

Похожие видео

Martani ga Harisu Jos da Yan Kala Kato / Shiekh Abubakar Lawan Triumph

Mallam Hamza Wai An Canza Al-Qur'ani - Wasan Wuta on Qibla FM

LABARAN RANA 25 12 2025- UBAIDA GAWUNA

LABARAN RANA 25 12 2025- UBAIDA GAWUNA

Yadda 'yan majalisar dokokin jihar Kano 2 suka rasu a cikin majalisa

Karin bayani kan abinda ya faru a Maiduguri

BBC Hausa Labaran Duniya na Safe Yau 25-12-2025 #bbc #hausa #bbcradio #bbcnews

Jita-jita, wata jarumar Kannywood ta haihu ba tare da aure ba/ Wanda aka yanke wa ɗaurin rai da rai

NIGER DELTA TODAY

NIGER DELTA TODAY

Ran Maza Ya Baci~ Idan nine Shugaba Tunubu Sai Nasa An Bude Kurkun Najeriya An Saki kowa- Garba Kore

Su Kwankwaso za su iya amfani da jami'an tsaro domin cuwa-cuwa a zaben 2027 - Zargin Musa Iliyasu

Sabbin bayanai kan harin bam a Maiduguri

Mummunan Rikici Ya Kaure a Majalisa Kan Badaƙalar Tiriliyan 11

Tsohon ministan shari’ar Najeriya Abubakar Malami ya sake fadawa komar EFCC

Tashin Hankali:- Martanin Imam Muhammad Auwal Sharif Kan Batun Kasafin Kudin Nigeria

Послушайте программу In Da Ranka в понедельник, 22 декабря 2025 года.

Baje Haja - Ibrahim Ishaq Rano 24/12/2025 @dan_uwa_rano

Ba kishin Sokoto ne ya sa Attahiru Bafarawa amincewa Hadimansa komawa APC ba - Buhari Sheikh Sidi

Maitatsine Ya Kama Miji Na Da Mu Matan Shi - Abin da Ya Faru -Tare da Hajia Atima on Qibla FM

Yanzu_Yanzu: Saurari Tsokacin Uztaz Bin Alkaseem Bayan Sheikh Ahmad Guruntum Yayiwa Masussuka Saukal

© 2025 dtub. Все права защищены.

  • Контакты
  • О нас
  • Политика конфиденциальности

Контакты для правообладателей: [email protected]