Yadda muke dagewa wajen neman halal – Matasa a Abuja
Автор: BBC News Hausa
Загружено: 2025-12-08
Просмотров: 1715
Majalisar Ɗinkin Duniya na jaddada cewa gina duniya mai cike da adalci da ɗorewa, zai yiwu ne kawai, idan cin hanci da rashawa ba su tare hanya ba. Don haka ana kallon gudunmawar matasa a matsayinsu na garkuwar tsare gaskiya.
🎥 - Fatawul Mohammed
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: