AN TAMBAYI MAKWABTA BA'ASI AMMA SUN KARYATA KANSU DA KANSU A GABAN HUKUMA
Автор: Hausa Art Studio
Загружено: 2026-01-21
Просмотров: 246
“SUN KARYATA KANSU A GABAN HUKUMA”
Makotan matar man da aka kashe tare da ’ya’yanta shida sun gurfana a gaban hukuma domin bada bayani kan lamarin. Bayan bidiyon su ya yadu a kafafen sada zumunta, inda aka ji suna fadar abubuwa daban-daban—karya da gaskiya—yanzu dai a gaban hukuma sun karyata kansu da kansu. Wannan bidiyon ya bayyana yadda bayanai suka sauya, da irin tambayoyin da hukumomi suka yi, tare da yadda lamarin ya dauki sabon salo.
Ku kalla domin cikakken bayani, ku biyo mu domin sabbin labarai masu inganci.
#SunKaryataKansu
#GabanHukuma
#LabaranHausa
#KisanGilla
#Adalci
#Kano
#BidiyonGaskiya
#SocialMedia
#Hukuma
#BreakingNews
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: