LAWAN KABO ABAYA
Автор: LAWAN KABO ABAYA
Загружено: 2025-11-20
Просмотров: 3
LAWAN KABO ABAYA shahararren kamfani ne dake jigilar shigowa da kayatattun kuma nagartattun Abayoyi da Jallabiyoyi samfuran Egypt Abaya, Dubai Abaya da sauransu. Muna shaguna guda goma sha uku cikin Kasuwar Kantin Kwari Kano da Ibadan. Muna bada sari ga manyan shaguna a fadin Najeriya, Afirka, sannan muna yin Waybill na kaya.
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео mp4
-
Информация по загрузке: